Gobara Ya Lashe Cibiyar Kasuwanci Ta Duniya Dake Abuja (Bidiyo)

Gobara ta tashi a Ofishin Cibiyar Kasuwanci Ta Duniya Dake Abuja
A ranar Litinin ne gobara ta tashi a ginin cibiyar kasuwanci ta duniya da ke babban birnin tarayya a Abuja.g
Wani ganau ba jiyau ba, ya sanar da jaridar The Punch cewa gobarar ta fara ne daga can saman benen ginin cibiyar.
Zuwa yanzu ba a san adadin kayayyaki ko dukiya da aka yi asara ba.
Ga bidiyo;