Rundunar Jami’an tsaro na garin Maradi sun yi gagarumin kamu (hotuna)

Rundunar Jami’an tsaro na gendarma na guidan rumji dake jahar Maradi sunyi nasar cabke wasu mutane dauke da muggan makamai na yaki, bindigogi da harsashai.

Masu dakon makaman dai nada zummar tsallakawa dasu ne a tarayyar nageria.

Jami’an dai sunyi gangamin shelantawa al’umma na Jihar ta maradi nasarar da suka samu, inda suka gabatar da wadanda aka Kama din tare da makaman ga gomnan jahar ta Maradi da sauran manya masu ruwa da tsaki a harkar ta tsaro na Jihar.

Hi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *