‘Yan Bindiga Sun Bindige Soja Da Wata A Mota (hotuna)

A yammacin yau wasu ‘yan bindiga suka Bindige wani sojan ruwa sanye da kakin sojoji Tare Da Wata mata a hanyar Osara dake Lokoja/Okene

A daidai wurin ne yan bindiga sun bindige kaftin Abubakar Siddiq a kwana 3 da suka wuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *