Da Duminta: DSS Ta Cafke Shugaban EFCC Magu

Rahotanni daga Babban Birnin Tarayya, Abuja sun tabbatar da cewa Rundunar ‘yan sandan sirri na Nijeriya DSS sun Cafke Shugaban Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, Ibrahim Magu.

Magu wanda DSS din suka Cafke shi a yau Litinin a Abuja, har zuwa hada wannan rahoton ba a kammala tantance dalilan kama shi din ba.

Cikakken rahoto na tafe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *