Da Duminta: Allah Ya Yiwa Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Rasuwa

InnalilLahi wa inna Ilaihi raji’un!
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa, shiyyar Arewa Maso Yamma, Alhaji Inuwa Abdulkadir, ya rasu.
Za mu kawo muka ci gaba labarin ba da jimawa ba