Ban Dariya: Shugaban ‘Yan Sanda Ya Ci Leda

Wani ango ne yakai karar Amaryaa police station sai aka turasu gaban Shugaban ofishin ‘yan sanda na wannna yankin wato DPO da zuwan su sai DPO ya zubawa amarya ido kuru kuru DPO ya ce waye mai laifin ne sai aka nuna amarya ya kalle ta takalle shi ya ce kai wannan ba tada laifi ko kadan ace DPO ya ga mai kyakyewa ga ta fara ta sha lalle

Sai DPO ya ce bazai saurari karar yauba sai gobe asata a sel da dare yayi sai DPO ya dauketa yaje ya kwana da ita da asubah yamedata sel da safe sai ga mijinta ya zo sai DPO ya ce kai kuma mace kamar wannan laifin me ta yi har kawo ta wurin ‘yan sanda sai ya ce yawo ta ke yi harta debo kanjamau wato HIV ta saka min.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *