Hotunan Tsohon Dan Shekaru 60 Mai Yiwa Kananan Yara Fyade Da Matasa Suka Walakanta A Neja

Wani Tsoho kenan mai kimanin shekaru 60, da ake zargi da yiwa yarinya ƴar shekara 8 fyaɗe a garin Minna dake Jihar Neja, ƴan uwan yarinyar da al’ummar unguwar da abun ya faru ne suka kama shi tare da lakaɗa mai duka daga bisani suka hannata shi ga jami’an tsaro.

Ga Hotunan A Kasa;

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *