An Kama Wani Dan Shekaru 45 Wanda Ake Zargin Ya Yiwa Dan Shekaru 11 Luwadi A Kaduna

An kama Wani Ɗan Luwaɗi mai Suna Yusuf Ɗan Shekaru 45 Wanda ake Zargi Da yi wa Yaro Ɗan Shekaru 11 Luwaɗi a Tudun Wada Kaduna.

Rigar Yanci International, A Tsaye take ƙyam Domin Ganin Cewa an gurfanar da Yusuf Gaban Ƙuliya Da Zaran Jami’an ‘Yan Sanda sun kammala Binkice.

Cikakken Rahoton na nan tafe

Madogara: Rigar Yanci International

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *