Abun Al-Ajabi: Sa Ta Haifa ‘Yar Maraka Mai Kai 2, Da Kafafuwa 6, Da Bindi 2 (hotuna)

Wani abun al-ajabi a garin daja dake karamar hukumar Mashegu a jahar Neja, wanda ya sanya alummar sama Da kasa Don kallon Ikon Allah yadda Wata sa ta haifa Yar maraka mai kai 2, da kafafuwa 6, da bindi 2 tare da idanuwa 4

Mun samu labarin ne a shafin wani matashi na Facebook mai suna Bello Jibrin

Matashin ya ruwaito kamar haka: “Iko sai Allah wanna gaskiyane yafaru a gari daja dake karaman hukuman mashegu haka yake iko sai allah”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *