Gombe: Gobara Ta Kama A Babban Bankin Nijeriya CBN

Gobara ta tashi a babban bankin Nijeriya CBN dake jihar Gombe, a yau Juma’a.

Wutar ta fara ci ne tun daga misalin karfe 10 na safiyar yau, daga karshe ‘yan kwana-kwana sun yi nasarar shawo kan matsalar.

Zuwa yanzu babu wani labarin da ya fito game da barnar da wutar ta yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *