Wani Cutar Wanda Ba’a San Da Shi Ba Yayi Sanadiyyar Mutuwar Giwaye 350 A Botswana

Giwaye sama da 350 ba gaira ba dalili sun rasa rayukansu a cikin wasu ‘yan makonni a kasar Botswana

Duk da cewa dalilin da ya janyo mutuwar giwayen ba a san da shi va akalla giwaye 350 sun mutu tun a watan Mayu a inda aka killace su a Okavango Delta.

Botswana’s government has not yet tested the animals’ bodies for traces of poison or pathogens, but anthrax initially considered the most likely cause has been ruled out. The tusks on the carcasses were found intact, suggesting ivory poaching was not the cause of death. Anthrax is a naturally-occurring poison found in the soil in parts of Botswana and has been known to occasionally affect wildlife, but authorities say it isn’t the cause. 

Gwamnatin kasar Botswana ba su yiwa wadannan giwayen da suka mutu ba gwaje ba tukun domin gano ko an ciyar da su guba ne ko kuma wani irin cuta ne ya kamu su. Kahunnan giwayen na nan tattare da su saboda haka ba masu kashe su bane don kahonsu suka aikata wannan mummunar aikin ba. Duk da cewa akwai wani kwayar cuta dake a yashin kasar Botswana wanda ake kira da suna Anthrax, ita wannan kwayar cutar ta kan yi sanadiyyar rayukar namun daji amma gwamnatin kasar ta ce ba kwayar cutar ba ce ta janyo wannan mutuwar.

Alumma mazaun yankin sun bayyana cewa sun kan ga giwayen suna zagayar juna a kusan ko da yaushe wanda hakan ya nuna babu shakka giwayen sun ciyar da su guba ne ko kuma suna fama da wani irin rashin lafiya.

Ana kautata zaton cewa wasu giwayen za su kara mutu a cikin makonnin da zamu shiga.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *