Ni Kan Yiwa Matan Aure Da Masu Aiki Fyade Idan Har Mazajensu Ba Su Ba Ni Kudi Ba – Injin Barawon Da Ya Bukaci ‘Yan Sanda Su Kashe Shi

A ranar 1 ga watan Yuni 2020 ‘yan sanda suka gabatar da wani gagarumin barawo sanann kuma shahararren masu Yiwa mata fyade, Adeniyi Ajayi, wanda ya furta cewa ya kan Yiwa matan aure da mata masu aikin gida fyade Idan har mazajen gidan basu basu kudaden da suke bukata a hannunsu ba idan sun fita sata.

I rape housewives and maids during operation - Armed robbery suspect confesses


Jaridar Vanguard ta wallafa rahoton kama Adeniyi Da yan sanda suka yi a jahar Legas a wani Otel dake yankin 7-up a jahar. Adeniyi ya kasance barawo mai aiki shi kadai ba tare da wasu yan kungiya ba wanda shi kadai ya addabi alummar yankunan Sabo, da Ijora Badia Da kuma Lagos Island.

A lokacin da labarin cafke shi ya bayyana wasu mata 8 wadanda suka kasance ma’aikatan gwamnati Da lauya Suka hallaro zuwa ofishin ‘yan sanda domin kawai rahoton fyaden da ya yi masu a lokacin da ya kaiwa gidajen su hari

Wasu mata 2 dake aiki a wani kamfani a Sabo sun zo ofishin ‘yan sanda kawo karar wanda ake zargin a kan ya yi masu fyade a gaban abokan aikinsu maza da rana tsaka a 16 fa watan Yuni 2020. Sun kuma ce ya sace wayoyinsu, kwamfutarsu (laptop) , da ATM bayan ya masu fyade.


A yayin da yake magana da ya jarida, barawon ya bayyana cewa Yana Don yan sanda su kashe kawai kar su bari ya koma gidan yari. A cewarsa, komawarsa zuwa gidan yari ba zai masa Komai ba illa kara sanya shi ya zama gagarumin Dan ta’adda.


A yayin da aka tambaye shi mai yasa yanke son haka, ya Furta cewa “kawai su kashe ni kawai. Domin koma aN yi min hakan, babu wanda ya Ko Ina raye Ko Bana raye’.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *