Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya janye dokar hana zirga-zirga a Kano

Gwamnatin Jihar Kano Ta Janye Dokarna Fita. Sanarwa Ɗage Dokar Hana Fitar Ta Fito Ne Daga Bakin Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Fadar Gwamnatin Jihar Kano, Malam Abba Anwar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *