Da Duminta: Faran Ministar Faransa, Edouard Philippe Ya Yi Murabus

Faran Ministar kasar Faransa , Edouard Phillips a ranar Juma’a ya yi murabus daga karagar mulki.


Ya yi murabus ne kafin garambayul da Shugaban kasar Faransa Emmanuela Macron zai yiwa gwamnatin kasar domin zai tsaya takarar Shugaba kasar.

Fadar Elysee ta ruwaito a wani sanarwa a ranar Juma’a ta ce Phillippe zai shugabanci kasar har sai an samu sabuwar majalisr kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *