An Kama Fasto Na Kokarin Zina Da Matar Aure (Kalli-Bidiyon)


An Kama Wani faston coci a yayin da ya ke yunkurin zina da Wata matan aure.


Duk da cewa ba a furta sunan wannan faston ba a halin yanzu, amma Mun samu labarin cewa babu shakka abun ya faru ne a jahar Ondo. A Bidiyon idan kun saurara da kyau za ku ga yadda malamin addinin ya furta cewa ba ya son bidiyon ya yadu a Duniya.

Ita wannan bidiyon tana a harshen Turanci ne;

Kalli bidiyon a kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *