Mata Mai Juna Biyu Ta Yankewa Mijinta Azzakari Don Zai Kawo Ma Ta Kishiya (hoto-mai-razanarwa)

INNA LILLAHI WA,INNA ILAIHIR RAJI,UN


Wata mata ta yankewa mijinta azzakari sakamakon yace mata zai kara aure wanan abun yafaru ne a garin Tella na karamar hukumar gassol dake jahar Taraba.

Labarin na dada yaduwa a kafafen yada labarai na yanar gizo.

Al’amarin ya faru ne a Garin Tella, na Karamar Hukumar Gassol, Jihar Taraba.

Yanzu haka da yammacin nan aka garzaya dashi Jihar Gombe, domin basa kulawa ta musamman, daga Babban Asibitin Gwamnatin Tarayya dake nan cikin Garin Jalingo, Fadar Jihar Taraba.

Allah ya tsare mu da Iyalan mu, daga sharrin Muguwar Mace. Amin ya Hayyu ya Kayyumu!

Za mu kawo ma ku cikakken labarin nan bada dadewa ba..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *