Allah Ya Yiwa Babbar Ɗiyar Sheikh Nyass Ta Rasu

Allah ya yi wa babbar ‘yar Sheikh Ibrahim Nyass, wato Sayyidah Fatimatuz-Zahra rasuwa a daren jiya Litinin. Ita ce mata ga Khalifa Sheik Aliyu Cisse kuma mahaifiya ga Imam Hassan Cisse, Imam Tijjani Cisse da Sheikh Mahi Cisse.

Muna rokon Allah SWT ya yi mata rahma ya sada ta da Annabin rahma SAW.

Daga Salihu A Adam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *