Wasu ‘Yan Asiri Sun Yunkurin Yiwa Wani Almajiri Yankar Rago A Kano (hotuna)

INNA NILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN !!!

Mun samu labarin wani abu da ya faru a shafin Facebook Inda wani bawan Allah ya saka a shafinsa na Facebook Wasu yan tsubbu sun yi kokarin yiwa wani almajiri yankar rago.

Wannana lamarin ya faru ne a jahar Kano. Ya ruwaito kamar haka;


Yanzun Nan Muna Cikin Gida A Zaune Wannan Yaron Ya Fado Da Gudu Wasu Marasa Imani Sun Masa Yankan Rago Har Makogoronsa Sun Yanke Yanzu Haka Muna Asibitin Malam Aminu Kano Allah Ya Kiyaye Mana Imaninmu Sannan Ya Tona Asirin Wadanda Suka Masa Wannan Danyen Aiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *