Iran Ta Bada Sammacin Kama Shugaban Kasar Amurka Donald Trump

Ƙasar Iran ta bayar da sammacin kama shugaban ƙasar Amurka Donald Trump da wasu gomman mutane da ta yi amanna cewa, suna da hannu a harin da ya kashe babban kwamandan sojinta Janar Qassem Souleimani a Baghdad. 

Tuni kasar ta Iran ta nemi agajin Hukumar ‘Yan Sandan Kasa da Kasa wajen kamo mata Trump.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *