Allah Ya Yiwa Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Gombe Rasuwa

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Jihar Gombe, Babayo Gidado Ya Rasu
Muna yi masa addu’ar Allah Ubangiji Ya Jikansa, Ya gafarta masa, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Daga Comr Abba Sani Pantami