Gobara Ya Yi Sanadiyyar Asarar Makudan Kudaden (Hotuna)


Wasu masu kasuwanci suna nan suna kidaya kudadensu da suka salwanta sakamakon gobara da ya lamushe masu shaguna 11 a hanyar 401 da ke Gowan Estate a jahar Legas a safiyar Yau 27 fa watan Yuni, 2020.

Jami’an hukumar kashe gobara sun kawo dauki amma kafin su iso aikin gama ya gama domin mafi yawancin kayayyakin sun kone kurmus

Har yanzu ba a San me ya janyo hakan ba amma za a fara gudanar da bincike a kan lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *