Buhari Ya Gaza Tir Da Shugabancin Shi – Shugaban Matasan Arewa


Buhari ya gaza wajen fitar da Talaka kunya. Da APC Da PDP duk Kanwar Ja Ce, don haka ba za mu zaɓi ko daya daga cikinsu ba a zaben 2023.

Shugaban kungiyar Shettima Yerima wanda ya bayyana hakan, ya kuma kara da cewa El-Rufa’i da Tinubu ba su cancanci a zabe su ba a 2023, sun bayyana shirinsu na yin watsi da tsofin ‘kuraye’.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *