Yadda Uwargidan Gwamnan Jahar Bauchi Ta Raba Jakar Ledar Ruwa (Pure-Water) Ga Mata Don Dogaro Da Kai {Hotuna}

Rahotannin hotuna daga kafafen yada labarai na Sahara Reporters ya ruwaito cewa uwargidan gwamnan jahar Bauch, Hajiya Dakta Aishatu Bala Mohammed, ta rabawa ‘yan mata A jahar ta jakar ledar ruwar Pure Water a matsayin tallafi na fara sana’ar sayar da ruwa a jahar

Idan za ku iya tunawa a safiyar yau, Mun wallafa labarin, yadda uwargidan gwamnan jahar Ta Tallafawa mata 250 domin dogaro da kai

Ga Hotunan a kasa;

Madogara: Sahara-Reporters

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *