Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Biliyan N20 Domin Biyan ‘Yan Fansho

Shugaban hukumar amintattun ƴan fansho Alhaji Sani Dawaki Gabasawa, ya bayyana cewa Gwamnatin Kano ta kuduri aniyar biyan ma’aikatan da suka kammala aiki kudadensu da ya kai Naira Bilyan 20.

Alhaji Sani Dawaki Gabasawa ya bayyana hakan ne a jiya Alhamis, yayin da yake amsa wasu tambayoyin manema labarai.

A cewar sa hukumar bata samu sukunin biyan hakkokin ma’aikatan da suka kammala aiki ba tun shekarar 2016, kudin da suka hadu suka tasamma Naira Bilyan 20.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *