Fasto Ya Yiwa ‘Yar Mabiyarsa ‘Yar Shekaru 16 Fyade A Cikin Cocinsa


Rundunar ‘yan sanda reshen jahar Akwa Ibom ta ce ta cafke wani fasto, Nnamso Friday Jacob a.k.a  ‘Major Prophet Honesty Jesus,’ a kan zargin yiwa Wata yar shekara 16 fyade a cikin Cocinsa.


Yar Shekara 16 wacce ta je neman sha’warwari a wurin faston kamar yadda ya shirya ta ce faston ya dirka kwayoyi kafin ya ma ta fyade A cocin Jacob, the Living Power of Zion Church wanda ke Ndue Eduo, Okon Eket, a karamar hukumar Eket a jahar Akwa Ibom.

Police spokesperson in the state, N-nudam Fredrick said the incident occurred on June 23. He said; 

Kakakin rundunar yan sanda N-nudam Fredrick ya ce abun ya faru ne a 23 fa watan Yuni 2020. Inda ya ce;


“A lokacin da take ofishin fasto, shi wanda ake zargi ya ba ta wani abun sha mai dauke da kwayoyin bacci, bayan ta sha ta kife sai ya yi ma ta fyade.”


Fredrick ya kara da cewa Jacob ya kasance fasto 2 kenan da ake cafkewa da laifin aikata fyade a jahar a cikin Wata 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *