‘Yan Bindiga Sun Kashe Lakcaran Jami’ar ABU A Hanyar Katsina-Zamfara

Marigayin mai suna Dr. Mohammad Bello Hassan kafin rasuwarsa, Lakcara ne a sashen tattalin noma dake jami’ar Ahmadu Bello, Zaria. Kuma ‘yan bindigan sun kashe shi ne a hanyar sa ta dawowa daga Zamfara a shekaran jiya bayan kammala atisaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *