Maganin Rage Tumbi

1.A samu khal tuffa A zuba a ruwan dumi aSha sau biyu a rana (safe da yamma)
2. A samu garin hulba.
karanta: http://gulmawuya.com/2020/06/23/yadda-ake-maganin-kyasbi-da-pimpus-cikin-sauki/
3. Ganyen na’a na’a
4. Kanunfari.
5. Zuwa farin kwallin
6. Lemun tsami
7. Man na’a na’a
Karanat: http://gulmawuya.com/2020/06/23/maganin-sanyin-mara-toilet-infection/
A hada a tafasa sai a saka farin kwallin idan yayi kamar minti 5 sai a cire a sanya zuma asha idan rage kiba ne sai asanya lemon tsami