Maganin Rage Kiba

1.A samu ayaba guda uku aci da safe kafin aci komai
- A samu
babba cokali na Habbatussauda
babban cokali na zuma farar saka
dakakkiyar tafarnuwa cokali1
ruwan zafi rabin kofi
A hada aruwan zafin agauraya sosai sannan asha kafin ayi breakfst da kuma kafin akwanta barci da 20mnts;ko arika shan ruwan zogale kullum.