Babbar Matsalar Na Da Adam Oshiomole – Mataimakin Gwamnan Jahar Edo


Mataimakin gwamnan jahar Edo, Philip Shuaibu, ya bayyana cewa matsala da Tsohon gwamnan jahar , Adams Oshiomole, wanda cewarsa ya zama mai mulkin mallaka.

Ya bayyana hakan ne a wani hira da aka yi da shi a shirin gidan talabijin na Channels “Politics Today” , Shuaibu ya bayyana cewa shi bai da wani matsala Da jam’iyyar mulki APC. Ya kara da cewa jam’iyyar PDP ta kan yi sauran Maganin matsala da take fuskanta ba tare da wani rikici ba sannan kuma ta ci gaba da tafiyar da harkokin ta ba kamar APC ba.

Mataimakin gwamnan ya fada kamar haka; 

“I suffered to build APC if I look back and see what I have laboured for. But what I am happy about is that I am happy to consolidate and make history on the issue of godfatherism in Edo“One thing I found in PDP is that they have a way of quickly resolving issues, what I have seen with them is completely different from where I am coming from (APC).”

“One thing I found in PDP is that they have a way of quickly resolving issues, what I have seen with them is completely different from where I am coming from (APC).”

Wato


“Na wahala sosai wajen Gina Jam’iyyar APC idan na tuna da abunda na yi wajen tabbatar da ganin cewa jam’iyyar ta ginu. Amma idan na tsaya na kara naziri Sai na ga na kafa tarihi a jahar Edo wajen ganin an kawar da tsarin uban gida a Siyasar jahar nan.


“Abu daya da na gani a jam’iyyar PDP shine suna sauran magance matsalar jam’iyyar tare da sauran tafiyar da al’amarin jam’iyyar ba kamar jam’iyyar mulki ba APC.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *