An Cafke ‘Yan Mata 3 Masu Sumogan Manyan Makamai A Kano

‘Yan Sanda sun kama wasu mata 3 masu sumogan makamai.


An gabata da wadanda ake zargin a gaban manema labarai a Abuja idan aka bayyana sunayensu a matsayin Eleanor Yowei, da Favour Bello da kuma Priye Jimmy. 

An Kama su Da da harsasai 818 a cikin buhun shinkafa idan a yayin da wadanda ake zargi suke yunkurin sufuri daga Kano zuwa Bayelsa.

Eleanor Yowei ta mikawa Favour Bellow jakkar dake dauke da shinkafar domin ta taya kai ma Priye Jimmy, amma sai dubunsu ta cika aka ram dasu a garajin motar Kano lokacin da ake bincikar kayayyakin matafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *