Mata Ba Kayan Sayarwa Bane – Cewar Jaruma Toni Tones Yayin Da Ta Yi Kira Da A Yi Watsi Da Al’adar Biyan Sadakin Amarya

Jarumar nollywood, Toni Toni, ta kalubalanci tsarin bada “sadakin amarya” a al’adar nahiyar Afirka.
A shafinta na Twitter, jarumar ta yi kira da a shafe batun bada sadakin amarya saboda mata ba kayan sayarwa bane
Toni Tones ta ruwaito kamar haka;
Scrap bride price culture. Women are not property to be and sold.
Wato
A fita batun al’adar Sadakin amarya. Mata ba kayan sayarwa bane
