El-Rufai Ya Ce Mutane 8 Sun Kamu Cutar Korona, Ya Kuma Bayyana Inda Suke


Gwamnan jahar Kaduna, mallam Nasir El-Rufai, ya tabbatar samun karuwar mutanen da suka kamu da cutar Korona 8 a jahar.

Ya ce sabbin mutanen Da suka kamu da cutar suna jikin mutanen Da aka bada jinin 20 domin a gwada

Gwamnan ya bayyana hakan ne a shafinsa na Tweeter a ranar Laraba inda ya ce sabbin rahoton mutanen da suka kamu da cutar yan asalin unguwar Sabon-Gari ne a Zaria.

Ya ruwaito kamar haka;

It said: “Covid-19 Update: On Tuesday, 23 June 2020, 8 samples returned positive out of 20 tested, four each from Sabon Gari and Zaria.”

Wato

“A ranar Talata 23 fa watan Yuni 2020 a jinin Mutane 20 da aka gwada, mutum 8 na dauke da cutar korona, Duk daga unguwar sabon gari”

A ranar Talata Da daddare yawan mutanen da ke dauki da cutar a fadin Najeriya sun kai 21,371.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *