A Abuja Ma Akwai Kauyen Da Basu San Wata Cutar Korona-bairus Ba – Kabiru Ado Moh’d (Hotuna)

A cikin garin Abuja ma akwai kauyen da basu San wata korona bairos ba.

Daga Kabiru Ado Muhd

Kauyen zakutu dake da Nisan tafiyar Sa a biyu daga cikin birnin Abuja Nigeria inda nan ne kwamitin shugaban kasa mai yaki da yaduwar cutar korona bairos ke fitar da bayanai a kullum game da cutar.

Amma mazauna garin sunce basu tabajin labarin Annobar koronan ba.

Kuma basu tabajin wani labarin yadda zasu kare Kansu kan yadda zata iya shafar su ba.

Yaya kuke kallon wannan lamarin…?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *