Yadda Ake Amfani Da Man Zaitun Da Madarar Ruwa Wajen Gyaran Jiki Da Sanya Fata Ta Yi Laushi Da Sheki

Kayan Hadi.
Man zaitun
Lallae
Kurkur
Madarar ruwa

Zaki hade wannan kayan guri daya sai ki kwaba ki shafe jikin ki da fuskarki Idan ya bushe sai ki murje sannan ki yi wanka.

Like, comment and share 🙏

Gyaran jiki da kwalliya ✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *