Fa’idojin Al-Miski

Malamai suna ganin cewa almiski yana sanya:


🌻haske fata
🌻 karfi
🌻 washe zuciya
🌻 kwakwalwa
🌻 yana gusar da mugun hali
🌻Yana warkar da bugun zuciya
🌻 magani murya
🌻 ciwon kai
🌻 yana mosta sha’awa jima’i
🌻 yana farfado da wanda ya suma
🌻 yana ciwon mantuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *