Da Duminta: Sifeto Janar Na ‘Yan Sanda Ya Bada Umurnin Rufe Hedikwatar Jam’iyyar APC Ta Kasa


Sifeto Janar na ‘yan sanda Najeriya ya bada umurnin rufe hedikwatar jam’iyyar APC ta kasa a birnin Tarayya Abuja.

Hakan ya biyo bayan rikicin dake faruwa a tsakanin yan jam’iyyar. Sifeto janar na yan sanda ya baiwa mambobin majalisar zartarwa na jam’iyyar umurnin kada su kowa ya shiga ofishin jam’iyyar

A party source said the seal off was to enable the Police chief and the two NWC groups to review and discuss the various court orders being brandished.

Wani mijiyar mu dake jam’iyyar ya fada mana cewa an bada umurnin hakan ne domin yan sanda da kungiyar Majalisar zartarwar na jam’iyyar su nazari game sharuddan da kotu ta bada.


Jam’iyyar tana ta fama da rikicin shugabanci biyo bayan karar Da aka mikawa kotu Wanda hakan Yayi sanadiyyar dakatar da Shugaba jam’iyyar Adams Oshiomole daga matsayinsa na zama Shugaban jam’iyyar na kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *