An Kama Wani Gagarumin Da Bindiga A Jahar Neja

‘Yan Sanda a jahar Neja sun kama wani gagarumin Dan bindiga wanda ake kira da suna Ibrahim Mohammad

An samu labarin ne a wani sanarwa da rundunar ta fitar ya Kakakin rundunar, Wasiu Abiodun, inda ya ce an kama Mohammad ne a yayin da yan sanda suka tsada babur din da dan bindigar ya ke kai a hanyar Minna Zuwa Sarkin-Pawa

According to the statement, the police intercepted and arrested a cyclist carrying two passengers. During the search, one of the passengers who was later identified as Mohammed a.k.a Shagari of Mayigara Zaria LGA Kaduna State, was in possession of Ak49 Rifle. His accomplice escaped to the forest.

Sanarwar ya bayyana cewa mai babur din ya kasance Yana goyon Wasu mutane 2. A yayin da ‘yan sandan yankin suka tsaida dasu domin su bincike su shine suka gano cewa Mohammad wanda aka fi sani da suna Shagari Dan asalin Mayigara a karkashin karamar hukumar Zaria dake Kaduna Yana dauke da bindiga kirar AK-47

Abiodun added that during interrogation, Mohammed confessed he belonged to a group of armed bandit terrorizing Sarkin-Pawa, Shiroro, and its environs.

He said the case under investigation.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *