Yaushe Buhari Ya Gama Maganin Rikicin Gidansa, Har Ya Kai Ga Kawo Karshen Rikicin APC – Fayose


Tsohon gwamnan jahar Ekiti ya caccaki Shugaba Muhammadu Buhari a kan rikicin Da ya barke a jam’iyyar dake bisa karagar mulki Apc.

Tsohon gwamna Fayose ya bayyana hakan ne a shafinsa na twitter a daren Asabar inda ya bayyana cewa Wasu mutane ne kawai wadanda ba a San su ba ke mulkin kasar Najeriya, sannan wadannan mutanen sun samu mulki ne ta hanyar kitsa makirci da yaudara. Ya ce abunda ke faruwa a jahar Edo Yayi daidai da yadda kasar ke tafiya.”

Fayose ya kara da cewa Shugaba Buhari ya kamata kasance shugaba a jam’iyyar APC “amma ya kasa maganin rikicin cikin gidansa ta yaya zai iya maganin rikicin Da ke faruwa a jam’iyyar da kasa fa baki daya.”

Ya ruwaito a shafinsa kamar haka; 

Gold is only sold to those who know the worth. Sadly, Nigeria is currently being managed by strange bird fellows, who took it by conspiracy and deception. People who can’t even manage their party.  Now,  our country is bleeding seriously and we must salvage it together.

What is happening to the APC in Edo State is a pointer to the helpless situation that our country is now. The President who should be the leader of APC cannot even run the affairs of his immediate family not to talk of managing his party and the nation.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *