Yadda ‘Yan Sanda Suka Kori Wata Mata Daga Ofishinsu Bayan Ta Kawo Karar Wani Dan Shekaru 30 Da Ya Yiwa ‘Yar Ta ‘Yar Shekaru 5 Fyade (Bidiyo)


Mun samu labarin ne a bisa kan yanar gizo inda aka nuna Wata mata wacce ke kuka hiya-hiya sakamakon Ta rasa yadda za ta yi bayan ‘yan sanda sun kori Ta daga ofishinsu a yayin da ya kawo karar wani matashi Dan Shekaru 30 da ya yiwa Yarta yar shekara 5 fyade a jahar Abia.

Wata matashiya @bimbo_cash ya saka bidiyon a shafinta yayin da take tambayar matar abunda ke faruwa bayan Ta yan sandan sun kore Ta daga ofishinsu a lokacin da ta je mika karar fyaden Da aka yiwa yarta


Matar ta ce ‘yan sanda sun ci zarafinta ya hanyar fada ma ta ta koma gida ta kula da yarta da kudinta bayan ana zargin yan sandan da karbar cin hanci.

Yarinyar ya rubuta a shafinta kamar haka;

So a 5 year old was raped by a 30 year old and the Nigerian Police dismissed the case asking the mother to leave the station with her child . She was found crying in the dark of the night . This happened in Abia .@PoliceNG You need to do something about this immediately

Apparently, it was a passerby that saw them crying that made this video . If you know the woman in this video . Please contact

Wato

So a 5 year old was raped by a 30 year old and the Nigerian Police dismissed the case asking the mother to leave the station with her child . She was found crying in the dark of the night . This happened in Abia .@PoliceNG You need to do something about this immediately

Wato wani Dan Shekaru 30 ya yiwa Yar shekara 5 fyade sannan kuma yan sanda sun yi watsi Da karar har ma ya kai ga koran mahaifiyar yarinyar daga ofishinsu. Ga mahaifiyar nan na ta kuka cikin tsakar dare ta rasa yadda za ta yi. Wannan abun ya faru ne a jahar Abia. Ya kamata Rundunar ‘yan sandan Najeriya Ta yi wani abu a kan lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *