Uba Bindige ‘Ya’yansa Guda Biyu Tare Da Raunata Mahaifinsa (Hotuna)

Lamarin wanda ya auku ne a daren jiya Asabar a garin Azu Ogbunike dake karamar hukukar Oyi a jihar Anambara, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Haruna Mohammed ya tabbatar da aukuwar lamarin.

Saidai wata majiya daga iyalan da lamarin ya auku, ta bayyana cewa magidancin yana da tabin hankali, wanda hakan ne ma ya sa ya rabu da matarsa tunda jimawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *