Rikicin APC Barazana Ne Ga Buhari – Cif Oyegun

Tsohon Shugaban jam’iyyar APC, John Oyegun, ya bayyana cewa yadda jam’iyyar ke tafiya za ta lalata tarihin Shugaban Buhari tare da mulkin gwamnatinsa.

oyegun ya bayyana hakan ne sakamakon rikicin jam’iyyar APC bayan kotu ta dakatar da Adam Oshiomole a matsayin Shugaban jam’iyyar


An bayyana tsohon gwamnan jahar Oho, Abiola Ajimobi, a matsayin Shugaban jam’iyyar mai rikon kwarya amma sakataren jam’iyyar, Victor Giadom, ya jaddada cewa shi ne ke shugabancin jam’iyyar

A wani sanarwa a ranar Asabar, Oyegun ya ce “jam’iyyar mu ta APC tana so ta zama barazana ga tarihin gwamnatin Shugaban Buhari da zai bari a baya

“A watannin da suka gabata muna ta ganin yadda jam’iyyar take ta rikicewa a kullun ta hanyar Don zuciyarmu.”

Ya yi kira ga jam’iyyar APC da su tuna da nasaran da suka samu a lashe zaben shugaban kasa da suka yi a shekarar 2015.

A cewar Oyegun, Hakan ya kasance abun koyi ga sauran kasashe a nahiyar Afirka.


Oyegun stated this in reaction to the leadership crisis within the APC, after a Court of Appeal upheld the suspension of Adams Oshiomhole as National Chairman of the ruling party.

Ex-Governor of Oyo state, Abiola Ajimobi, was declared Acting Chairman by the National Working Committee (NWC), but the National Secretary, Victor Giadom, has insisted he is in charge of the ruling party.

In a statement on Saturday, Oyegun said “Our own political party, the APC, is fast becoming the single most dangerous threat to the legacy of our government and our president.

A wani sanarwa a ranar Asabar, Oyegun, ya ce

“In the last few months we have watched how the party has brazenly subverted its own principles of internal democracy and flagrant violation of every rule of decent political engagement in a manner that makes everyone associated with its promise of change liable to be accused of either hypocrisy or apostasy.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *