Da Duminta: Babban Tirela Ta Afka Cikin Shagunan Jama’a A Jihar Kebbi

An samu wani haɗarin motar tirela a garin Maiyama dake jihar Kebbi, inda ta faɗa cikin shagunan mutane dake bakin titi inda aka samu asarar rai.

Daga bisani an kwashi waɗanda suka samu raunuka zuwa babban asibitin garin Maiyama a jihar Kebbi.

Muna adduar Allah ya jikan wadanda suka rasu, wadanda kuma suka samu raunuka Allah ya ba su lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *