Allah Ya Yiwa Dan Majalisar Enugu Rasuwa


Dan majalisa jahar Enugu mai wakiltar mazabar Isi-Uzo a majalisar jahar Enugu, Chijioke Ugwueze, ya rasu.


Ugwueze ya rasu ne a ranar Juma, 19 ga watan Yuni bayan ya samu matsalar Zuciya.

Wani Mijiyarmu da ya ke kusan da iyalan dan majalisar ya bayyana mana cewa dan majalisar ya rasu bayan ya samu bawan jini tare da samu alamomin zazzabi a ranar Juma’a. A nan fake aka garzaya da shi zuwa wani asibitin kudi dake Enugu inda aka shawarci iyalansa da su kai shi zuwa asibiti horaswa dake Parklane a Enugu, a nan ne ya cika da yamma.


kafin mutuwarsa, marigayi Ugwueze ya kasance Shugaban kwamitin sufuri na majalisar jahar.

Rasuwarsa ya biyo bayan rasu shugaban karamar hukumar Nsukka, Cif Patrick Omeje,


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *