Yadda Ma’aurata Zasu Iya More Amfanin Kankana A GadonsuKankana na daga cikin kayan marmari da ma’aurata zasu iya more amfaninta a gadonsu. Kankana nada sinadari mai yawa na CITRULLINE. Kashi 92 cikin 100 na kankana ruwa ne ,sauran kashi 8 na sinadarin ne. Amfanin wannan sinadari shine – yana sanya hanyoyin jini a cikin jiki su saki jiki.

Hakan nasanya karuwar gudanar jini ga al’aura da kuma sauran jiki. Sakamakon haka nasanya karfin mazakuta da ni’ima tsakanin ma’aurata a lokacin saduwa. Yana karama mata ni’ima da nishadi sosai. Wannan sinadari yafi yawa ga bayan kankanar (fari).


Duk da haka, akwai sinadarin mai yawa a cikin tsokar kankanar. Tasirin sinadarin yayi kamada na VIAGRA – maganin karfin mazakuta. A yanzu hakadai, masana-kimiyya na nazari akan samarda sabon irin-kankana wanda zai samarda sinadarin mai yawa a cikin kankana domin amfani dashi kamar magani wajen al’amarin jima’i.

Asha Kankana minti 30 kafin a fara saduwa. Haka kuma yana da kyau ga lafiya mutum yamaida kankana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *