Sirrin Albasa: Cututtukan Da Tafasasshen Ruwan Albasa Ke Mangancewa

Duk mai fama da ciwon sanyi na mara, ko mataccen maniyyi mace ko namiji, to, su samu Albasa guda biyar a yanka kamar yadda ake yanka kayan miya, sai a zuba a cikin tukunya a dafa kamar yanda ake dafa nama, da ruwa kamar Lita biyar. Bayan ta nuna sai a juye ruwan a cikin roba mai rike zafi,

sai a rika shan sa sau biyu a cikin yini, Amma a sha shi da dumi-duminsa za a ga abin mamaki Insha Allahu

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
WhatsApp:/Call/SmS 08036066553,08051115383,08093651535
Email: adamsymedicine@gmail.com
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan Girman Nono da Duwawu da toilet infecion da Magungunan Karin Ni’ima dana Karfin Maza da ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *