Yadda Ake Amfani Da Ruwan Zam-zam Wajen Maganin Ciwon Ido

Alhamdulillah Rabbil Alameen,yan uwa barkan mu da warhaka barkan mu da yamma,da fatan mun wuni cikin koshin lafiya.

Kamar yadda ‘yan uwa suke yawan tambaya game da maganin ciwon “IDO” to a yau cikin yardar Allah ga wata fa’ida wacce idan mutum ya jarraba cikin yardar Allah kowanne irin ciwon ido ne Allah zai raba shi da shi.

ABINDA ZAA NEMA

  1. Kwalli(Asmud)/Ismudi.
  2. Ruwan zam zam
    .
    YADDA ZA’A HADA.

Da farko zaa samu kwalli Asmud a bude shi sai a kwao ruwan zam zam a jika kwallin daahi,sai a barshi ya bushe idan ya bushi sai a rika sa abin sa kwalli ana sakawa a ido kullum yayin kwanciya barci.

Amma da farkon Sakawa zaka ji zafi kadan,amma daga baya zai zama babu zafi,kuma insha Allah idan kana saka shi na wani lokaci zaka ga sauyi da canji cikin yardar Allah.

Mai fama da Glaucoma kuma ya samu man Habbatussauda Al habshi ko mu’ujiza ya rika shan chakali daya sau biyu a rana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *