Majalisa Ta Amincewa Buhari Karbo Bashin Dala Bilyan 22

Majalisar dokokin tarayya ta amince da bukatar Shugaba Muhammadu Buhari na ciyo bashin dala biliyan 22.7, kamar yadda TheCable ta ruwaito.

Majalisar ta amince da bukatar shugaban kasar ne a yayin zaman majalisar na ranar Talata bayan da ta yi la’akari da rahoton kwamitin game da yadda zaa kashe kudaden bashin.


Amma wasu ‘yan majalisar musamman wadanda ke kudu maso gabas sun yi adawa da matakin, suna zargin cewa an cire yankin a cikin shirin aiwatar da kashe kudin bashin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *